Wike ya jikawa gwamnonin APC aiki kan 2027 bayan an taru a wajen Tinubu

Nyesom Wike ya bukaci gwamnonin APC su tabbatar wa Tinubu nasara a jihohinsu a 2027, yana mai cewa ba za a yi ikirarin nasara ba idan sun kasa lashe jihohinsu.
The full article is being collected. Available text is shown for now.