Mutanen Atiku sun gano dabarar kifar da Tinubu a zaben 2027

Dele Momodu na ADC ya ce jam’iyyarsu ta san dabarun hana Tinubu wa’adi na biyu a 2027, tare da zargin rashin amincewa da INEC da tsoron shugaban kasar.
The full article is being collected. Available text is shown for now.